KASAN HAKKIN Ka? 14-12-2021
07 January 2022

KASAN HAKKIN Ka? 14-12-2021

Baban Gida Agaie

Shirin Ka San Hakkin Ka? Shiri Ne Daga Jihar Kaduna  A Taraiyyar Najeriya Wanda Ke Tattaunawa Da Lauyoyi Domin Fahimtar Da Al-Umma su san Hakkin su A kan Gwamnati Da Kuma Zamantakewar yau da kullum A Matsayin Su Na Yan Kasa,  Sannan za a  Iya Aiko Da Sakon Fatan Alkhairi Ko Tambaya Akan Abunda Ya Shige Maku Duhu.