Premier Radio Kano
Premier Radio Kano

Premier Radio Kano

Gidan rediyon premier ita ce ta farko a jihar Kano wajan fitar sahihan labarai a kowanne sa'a. Muna da kwararrun yan jarida da masu gabatar da shirye-shirye domin tabbatar da masu sauraro sun samu tabbatattun labarai da shirye-shirye masu kayatarwa