

Manarus Sunnah Radio
Manarus Sunnah Radio rediyon musulunci ne mai zaman kan sa daga jihar Bornon Najeriya, an kirkiri rediyon don kawowa masu sauraro karatuttukan Maluman Sunnah da kuma shirye shirye da suka hada da labrai, hira da manyan mutane, barka da juma'a da sauran su.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:Wa'azozi daban-daban
Labarai
Karatun kur'ani mai girma
Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
Tarihin malumai da magabata
Tafsirin ramadan
da sauransu.
Ku kasance damu a ko da yaushe domin sada ku da shirye-shirye mmanagarta.
©Manarus Sunnah Radio | 2023
All Right Reserved.
Announcement
May 2, 2023
Manarus Sunnah
Manarus Sunnah