KAKAKI ONLINE RADIO
KAKAKI ONLINE RADIO

KAKAKI ONLINE RADIO

Gidan Radion KAKAKI mai fidda Amon Alkhairy


Mun shirya tsaf, don kawo muku shirye shirye masu ƙayatarwa. Kamar shirin Sansanin Matasa, Fagen Taurari, Zamantakewa, d.s.


Muna da ƙwararrun ma'aikatan da suka samu horo a fannoni daban daban.


Yan siyasa da kamfanoni da ƴan Kasuwa zasu iya kulla alaka damu domin mu tallata musu hajarsu cikin rangwame da rahusa.


Adireshinmu yana nan a lamba 268 Lawan Danbazau Road, Gandu NewLayout. Kano


Contact Phone Numbers: 07035561955, 07084183736