AT-TA'AWUUN EDUCATIONAL SERVICES
Radio At-ta'awuun Islamic Education Foundation. Manufar Radio At-ta'awuun shine 1. Jawo hankalin Musulmi ga muhimman Abubuwan da suke buqata domin samun rayuwa mai inganci a matsayin su na Halifofin Allah a bayan Qasa. Zamu mayarda da hankali ga watsa shiryen-shiryen da suka shafi matasa yanmata manyan *mata magidanta da sauransu ta fuskokin yada ilimin addini da na zamani. Qarqashin jagorancin Muassasin At-taawuun Imam Dr. Bashir Ahmad 'Yankuzo, Minna-Niger State Nigeria

Follow us

Let’s follow our station on social media!

Follow on Facebook