Yau da Gobe 1530 UTC - Voice of America
Yau da Gobe 1530 UTC - Voice of America
VOA

Yau da Gobe 1530 UTC - Voice of America

Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.