YARA MANYAN GOBE
YARA MANYAN GOBE

YARA MANYAN GOBE

ADABI FM Radio Station
Shirin yara manyan gobe na Mujallar ADABI shiri ne da yaran yammacin nahiyar Afirka ke bayyana mafarkansu ko burikan da suke da shi na daga abinda suke son zama bayan sun girma