About
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda aka dawo da buga wasanni a zagayen ƴan 16 a gasar AFCON da ke gudana a Morocco a karshen mako. a
Danna alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......