Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu
22 June 2026

Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu

Wasanni

About

Shirin a wannan mako zai yi duba ne kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a gasar lashe kofin duniya ciki har da karawar da Cote d’Ivoire ta sha kashi a hannun Jamus.

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.