Hasashe game da rawar da ƙasashen Afirka za su taka a gasar lashe Kofin Duniya
06 April 2026

Hasashe game da rawar da ƙasashen Afirka za su taka a gasar lashe Kofin Duniya

Wasanni

About

Shirin a wannan lokaci tare da  Khamis Saleh ya yi duba ne kan yadda aka kammala samun tawagogin ƙasashen da za su fafata a gasar lashe kofin duniya da ke tafe a watan Yuni mai zuwa.

Danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin......