Skip to content
Opens in a new window
Bamuji ɗaɗin irin rabuwar da aka yi tsakanin Ronaldo da Portugal ba - Ra'ayoyi
09 November 2026

Bamuji ɗaɗin irin rabuwar da aka yi tsakanin Ronaldo da Portugal ba - Ra'ayoyi

Wasanni

About

Shirin na duniyar wasanni a wannan lokaci yayi duba ne game da bankwana da tawagar Portugal da Ronaldo yayi. A cikin wani saƙon bidiyo da ya wallafa a shafinsa, lamarin da ke kawo ƙarshen shekaru fiye da 20 da ya shafe yana wakiltar ƙasar shi a matakin ƙwallon ƙafar duniya. Cikin saƙon na Ronaldo, ya ce bayan nutsuwa cikin tsananki ya fahimci cewa lokaci ya yi da zai kawo ƙarshen wakiltar ƙasar shi kodayake ya ce Portugal za ta ci gaba da kasancewa a zuciyar shi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..............