Skip to content
Opens in a new window
An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya
24 August 2026

An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya

Wasanni

About

Shirin Duniyar Wasanni na yau ya mayar da hankali kan dambarwar da ta kunno kai a sashen wasanni na Najeriya bayan da hukumar wasannin ƙasar ta baiwa mambobin kwamitin ƙolin NFF wa’adin sa’o’i 24 tun a juma’ar da ta gabata kan su ajje aiki.

Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.