
About
Yau juma'a, kamar yadda aka saba muna baku damar tofa albarkacin bakinku, domin bayyana mana ra'ayoyinku kan abubuwan da ke ci muku tuwo a ƙwarya, kama daga fannin tattalin arziƙi, ƙasuwanci, tsaro da sauransu.
Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare da Shamsiyya Haruna...