Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama
22 August 2025

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

About

Yau Juma'a rana ce da mukan baiwa masu saurarenmu damar tofa albarkacin bakinsu a cikin shirinmu kan abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya.

Danna alamar saurare domin jin cikaken shirin tare da Nasiru Sani