Ra'ayoyin masu saurare kan ƴancin faɗar albarkacin baki a Nijar
10 September 2025

Ra'ayoyin masu saurare kan ƴancin faɗar albarkacin baki a Nijar

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

About

A Jamhuriyar Nijar, batun ƴancin faɗin albarkacin baki, aikin jarida ko kafa ƙungiyoyi da sunan yi fafutuka na ci gaba da fuskantar barazana.

Bayan rusa ilahirin jam’iyyun siyasa, daga bisani an ci gaba da kama ƴan jarida da masu fafutukar kare hakkin bil adama, tare da jefa ƙungiyoyin kwadago a cikin fargaba ta hanyar farawa da rusa kungiyoyin alƙalai na ƙasar.

Ku latsa alamar sauti don jin ra'ayoyin jama'a kan wannan batu.