Ra'ayoyin masu saurare kan shirin sake rubuta tarihin Nijar
21 October 2025

Ra'ayoyin masu saurare kan shirin sake rubuta tarihin Nijar

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

About

Gwmanatin Jamhuriyar Nijar ta kafa kwamitin ƙwararru wanda ta ɗora wa alhakin sake rubuta tarihin ƙasar, lura da cewa yawancin abubuwan da ake faɗa game da ƙasar a halin yanzu Turanwan mulkin mallaka ne suka rubuta su.

Shin ko meye muhimmanci rubuta sabon tarihin wanda aka ɗanka wa masana ƴan ƙasar a maimakon wanda aka gada daga ƴan mulkin mallaka?

Anya abu ne mai yiyuwa a iya sauya bayanan da ke rubuce a game da ƙasar waɗanda tuni suka karaɗe duniya?

Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai.

Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...