Ra'ayoyin masu saurare kan ɗage haramcin shigar da siminti a Nijar
22 September 2025

Ra'ayoyin masu saurare kan ɗage haramcin shigar da siminti a Nijar

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

About

Gwamnatin Jamhuriya Nijar ta ɗage haramcin shigar da siminti a ƙasar, sakamakon yadda ake fama da ƙamfarsa, lamarin da ya haifar da tsadarsa a kasuwa.

Wani lokaci a can baya ne dai mahukunta suka sanar da haramta shigar da simintin don kare kamfanonin da ke sarrafa shi a cikin gida, amma kuma aka wayi gari na cikin gidan sun gaza wadatar da masu buƙatar sa domin yin gini.

Shin ko me za ku ce a game da cire haramcin?

Wannan shine maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai.

Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...