
19 September 2025
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
About
Yau juma'a, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu, kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, ilimi, lafiya, zamantakewa, siyasa da dai sauransu.
Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare Nasiru Sani...