
About
Kamar yadda aka saba, a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na baiwa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama dag siyasa, zamantakewa, tattalin arziƙi da dai sauransu.
A yau ma bamuyi ƙasa a gwiwa ba wajen baku wannan dama.
Idan kuka latsa alamar sauti, zakuji mabanbanta ra'ayoyi a shirin da Abida Shu'aibu ta gabatar...