
About
Kamar yadda aka saba kowacce ranar Juma'a mukan baku dama don bayyana mana ra'ayoyinku game da batutuwa daban-daban da suka shafin fannonin rayuwa daban-daban don kira ga masu ruwa da tsaki da su kawo ɗauki.
Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Hauwa Aliyu Garba