Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri
13 September 2025

Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri

Tambaya da Amsa

About

A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsaida wa Mata haihuwa da Sahihancin Ingantaccen Iri da ake samarwa wato GMO a turance, sai kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta.

Latsa alamar sauti don sauraren shirin........