Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon ciki
25 April 2026

Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon ciki

Tambaya da Amsa

About

A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban bayanin da muka faro a makon da ya gabata akan cutar gyambon ciki.

Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.