Shin akwai dokar da ta ba Amurka damar hukunta wani sshugaban ƙasa?
07 March 2026

Shin akwai dokar da ta ba Amurka damar hukunta wani sshugaban ƙasa?

Tambaya da Amsa

About

 

Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da  amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci.

A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.