Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya
11 April 2026

Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya

Tambaya da Amsa

About

Shirin 'Tambaya da Amsa' kamar yadda ya saba a kowane mako, ya tuntuɓi masana a kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana domin samun Ilimi a kan ƙarin bayanin da suke nema.

Daga cikin tambayoyin kuma akwai neman sani a kan Illar da ke tattare da harba makaman Nukiliya ko kuma kai wa tashohin sarrafa makamashin Nukiliya farmaki.