Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Satumba 05, 2025
05 September 2025

Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Satumba 05, 2025

Shirin Dare 2030 UTC - Voice of America

About
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.