Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti
24 December 2025

Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti

Najeriya a Yau

About

Send us a text

Gabannin bukukuwan Kirsimeti, kasuwanni a sassan ƙasar nan sun cika sun bunkasa. Jama’a na ci gaba da zirga-zirga domin sayen kayan bukukuwa, yayin da ‘yan kasuwa ke kokarin jawo hankalin masu saye ta hanyar daidaita farashi. 


A wannan shekarar, alamu sun nuna ba a samu hauhawar farashin kayayyaki a yawancin kasuwanni ba, sai dai wasu na kokawa da rashin kudaden saye. 

Ko yaya hakikanin farashin kayayyakin suke a wasu kasuwannin Nnajeriya?


Wannan shine batun da shirin Naj.. a yau na wannan lokaci