Yanayin ƙuncin da  manoman masara a Tarayyar Najeriya suka shiga
30 August 2025

Yanayin ƙuncin da manoman masara a Tarayyar Najeriya suka shiga

Muhallinka Rayuwarka

About

Shirin namu na wannan mako zai yi duba ne kan yanayin ƙuncin da  manoman masara a Tarayyar Najeriya suka shiga a kasar, a dalilin tallafin rancen inganta noman masara da gwamnati ta basu ta hannun bankuna wanda ake kira Anchor borrowers.