
06 September 2025
Yadda jihar Jigawa ta ɗauki matakin daƙile sare bishiyoyi barkatai
Muhallinka Rayuwarka
About
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan yadda ta'adar sare bishiyoyi barkatai ke tasamma karewar wasu bishiyoyi da ke da mutukar amfani ta fuskar tattalin arziki da kuma samar da kayan marmari, a gefe guda kuma hakan na barazana ga muhalli.
Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.