
23 August 2025
Yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu jihohin Arewacin Najeriya
Muhallinka Rayuwarka
About
A wannan makon, shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Micheal Kuduson yayi duba ne kan yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu daga cikin jihohin Arewacin Najeriya musamman jihar Kano duba da cewa har zuwa wannan lokaci wasu ba su kai ga yin noma ba, ko kuma ba su jima da farawa ba.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......