
26 July 2025
Tsadar takin zamani a Najeriya na barazana ga harkar noma a daminan bana
Muhallinka Rayuwarka
About
Shirin Muhalllinka Rayuwarka na wannan makon ya yi duba ne kan tsadar takin zamani da ake samu Najeriya, lamarin da masana harkar noma ke cewa an kama hanyar fuskantar tsadar kayan abinci ko karancinsa.
Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Michael Kuduson..............