Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana
19 October 2025

Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana

Muhallinka Rayuwarka

About

A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake bayyana damuwa a game da lalacewar da ya fara yi, sakamakon ayyukan da ɗan Adam ke aiwatarwa ya fara gyaruwa. Sai ku biyo mu domin za mu tattaunawa da masana, shehunnan malamai akan wannan maudu’i.

Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin 'MUHALLINKA RAYUWARKA' tare da Michael Kuduson.......