Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo
20 September 2025

Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo

Muhallinka Rayuwarka

About

Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata matsala da ta kunno kai tsakanin makiyaya da manoma a yankin ƙananan hukuomin Guri da Kiri Kasamma da kuma Kaugama na jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, inda Fulani makiyaya suka koka kan yadda aka salwantar da wuraren kiwon dabbobinsu da wurin shayar da su.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson...........