Abubakar Ibrahim kan taron sauyin yanayi na COP30 da ke gudana a Brazil
15 November 2025

Abubakar Ibrahim kan taron sauyin yanayi na COP30 da ke gudana a Brazil

Muhallinka Rayuwarka

About

An buɗe taron Majalisar Dinkin Duniya a kan sauyin yanayi da ake kira COP 30 a Brazil inda masana muhalli da sauyin yanayi daga kasashen duniya za su mayar da hankali da kuma samar da dabaru kan sauyin yanayi.

Za'a kwashe makwanni biyu ana gudanar da wannan taro wanda zai mayar da hankali a kan ci gaba ko akasin haka da aka samu a kan wannan matsala.