Yadda cutar tumatiri ta kasara manoma a wasu jihohin arewacin Najeriya
31 January 2026

Yadda cutar tumatiri ta kasara manoma a wasu jihohin arewacin Najeriya

Muhallinka Rayuwarka

About

Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ tare da Michael Kuduson a wanan  mako ya yi duba kan  wata mummunar cutar tumatiri da ake kira Tuta Absoluta ko kuma cuta mai karya garkuwar tumatir.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....