Noman rani na fuskanta barazana a Najeriya sabida tsadar kayan noma irinsu taki
13 December 2025

Noman rani na fuskanta barazana a Najeriya sabida tsadar kayan noma irinsu taki

Muhallinka Rayuwarka

About

Shirin, ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya yaɗa zango ne Tarayyar Najeriya, inda ya duba irin barazanar da  noman rani ke fuskanta, musamman a wannan lokaci da farashin kayyakin gona suka faɗi warwas a yayin da farashin taki da sauran mahimman kayakin da ake amfaani da su wajen noman suke a can ƙololuwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Michael Kuduson..........