28 October 2026
Najeriya ta karɓi baƙuncin taron Hukumomin Hasashen Yanayi na Duniya
Muhallinka Rayuwarka
About
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron Hukumomin Hasashen Yanayi na Duniya, wanda a karon farko ya gudana a nahiyar Afrika, kuma Najeriya ta karɓi baƙuncinsa a birnin Legas.
Shirin ya kuma tattauna kan yadda har yanzu manoma da dama a Najeriya ke da shakku kan nau'ikan irin shuka da aka inganta.
Sai a ,atsa alamar sautin da ke sama domin sauraron shirin.......