15 November 2026
Tsadar takin zamani da makamashi na barazana ga harkar noma a Najeriya
Muhallinka Rayuwarka
About
A wannan makon shirin ya yi leƙa yankin arewa maso gabashin Najeriya ne, inda ƙananan manoma ke kokawa kan yadda suka fama da tsadar takin zamani, makamashi na man fetur da dizal, a daidai lokacin da kuma hayar motocin noma na tantan ya gagari da dama daga cikinsu.
Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nura Ado Sulaiman.