Ruwan sama na farko ya jefa manoma a jihohin Arewacin Najeriya cikin ruɗani da fargaba
16 May 2026

Ruwan sama na farko ya jefa manoma a jihohin Arewacin Najeriya cikin ruɗani da fargaba

Muhallinka Rayuwarka

About

A yau wannan shiri zai ba da hankali ne akan yadda Ruwan sama na farko da aka samu a baya-bayan nan ya jefa manoma a jihohin Arewacin Najeriya cikin ruɗani da fargaba, yayin da hukumar hasashen yanayi ta ƙasa, NiMet, da masana ke gargaɗi game da tsagaitawar ruwan saman da wuri wanda zai iya lalata duk wani amfani da aka yi a wannan lokaci.