
About
Shirin Mu zagaya Duniya na wanan makon tare da Ibrahim Mallam Tchilla yayi waiwaye kan gudunmawar da tsofan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayer wajen hada kai da samar da cigaba ga al'umma Najeriya.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin....