Yadda rikicin Iran ke faɗaɗa a yankin Gabas ta Tsakiya
07 March 2026

Yadda rikicin Iran ke faɗaɗa a yankin Gabas ta Tsakiya

Mu Zagaya Duniya

About

A Wanan makon shirin zai karkata alakarsa ne yankin Gabas ta Tsakiya inda sabon rikici ya barke tsakanin hadakar Amurka da Isra’ila da kuma Iran.

A cikin shirin zamu yi duba dangane da yadda rikicin  ke cigaba da faɗaɗa zuwa sauran kasashen yankin da ma  tasirinsa kan bangarori daban-daban a  wanan duniyar sai a gyara zama domin sauraron cikakakken shirin.