Wane hali ake ciki game da yaƙin Gabas ta tsakiya
28 March 2026

Wane hali ake ciki game da yaƙin Gabas ta tsakiya

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin Mu zagaya Duniya na wannan rana ya mayar da hankali kan yakin Gabas ta tsakiya da halin da yanayin tsaro ke ciki a Najeriya da sauran manyan labaran da suka faru a sassan duniya cikin wannan mako.

Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sanni.