Shirin mu zagaya duniya ya tattaro manyan labaran da suka faru a wannan mako
25 April 2026

Shirin mu zagaya duniya ya tattaro manyan labaran da suka faru a wannan mako

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin mu zagaya duniya na wannan mako ya duba manyan labaran da suka faru cikin wannan mako, a sassan duniya.

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sani.