Sanya hannu kan dokar zaɓe da Tinubu ya yi ta bar baya da ƙura
21 February 2026

Sanya hannu kan dokar zaɓe da Tinubu ya yi ta bar baya da ƙura

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan mako tare da Oumarou Sani kamar ya mayar da hankali kan labarai da suka fi ɗaukar hankali a makon da muka bankwana da shi, masamman kan dambarwar da ta biyo bayan sa hannun da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yiwa dokar zaɓen ƙasar, da kuma mummunar gobarar da aka samu a kasuwar Singa da ke jihar Kano. Haka nan shirin ya yi bitar hukuncin ɗaurin rai da rai da Kotu a Korea ta Kudu, ta yankewa tsohon shugaban ƙasar Yoon Suk-Yeol.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shiin tare Oumarou Sani...............