Rikicin Gabas ta Tsakkiya: Dakarun Amurka sama da 2000 sun isa yankin
04 April 2026

Rikicin Gabas ta Tsakkiya: Dakarun Amurka sama da 2000 sun isa yankin

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin mu na yau ya fara yadda zango a yankin Gabas ta Tsakiya inda rikicin Amurka da Isra’ila kan Iran ke cigaba da tsananta duk da tayin shiga tsakani da wasu kasashen Larabawa su ka faro karshen mako a Pakistan  da zummar kawo karshen rikicin da tuni ya kasara tattalin arzikin duniya.

A cikin ranakun ƙarshen mako kamfanin dilancin labaran Reuters ya bayyana cewa sojojin Amurkan dubu 2 da 500 sun isa yankin na Gabas ta Tsakiya.