Skip to content
Opens in a new window
Mu zagaya Duniya: Kotu ta yiwa ƴan ta'adda ɗaurin rai da rai a Najeriya
25 July 2026

Mu zagaya Duniya: Kotu ta yiwa ƴan ta'adda ɗaurin rai da rai a Najeriya

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin Mu zagaya duniya tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan muhimman labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin wanda ya taɓo dukkanin batutuwa kama da tsaro da tattalin arziƙi, siyasar ƙasashe dama rikice-rikice.