Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi shelar ɓarkewar bala’in Yunwa a zirin Gaza
23 August 2025

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi shelar ɓarkewar bala’in Yunwa a zirin Gaza

Mu Zagaya Duniya

About

Karon farko Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi shelar ɓarkewar bala’in Yunwa a zirin Gaza, tashin hankalin da a hukumance ba a taɓa ganin makamancinsa ba a Yankin Gabas ta Tsakiya.
Muhawara ta dawo sabuwa a Najeriya a tsakanin masu ganin dacewar yin Sulhu da ‘yan bindiga da kuma masu ra’ayin kawai a ci gaba da yi ɓarin wuta domin ko da an sulhunta, komawa ta’addancinsu suke yi a duk sanda suka so.