About
Daga cikin abubuwan da Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako ya yi duba akai har da batun kisan Fatima Abubakar da ƴaƴanta 6 a Unguwar Ɗorayi Chiranchi da ke cikin birnin Kano.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......