Gwamnatin Katsina ta tabbatar da kashe jami’an tsaro 130 da ƴan ta'adda suka yi
02 August 2025

Gwamnatin Katsina ta tabbatar da kashe jami’an tsaro 130 da ƴan ta'adda suka yi

Mu Zagaya Duniya

About

A cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya waiwayi yadda gwamnatin jihar Katsina ta Najeriya, ƙarƙashin jagorancin gwamna Dikko Radda ta tabbatar da mutuwar jami’an tsrao 130 a hannun yan ta’adda.

Shirin ya kuma waiwayi  yadda ƙasashen duniya ciki har da Faransa suka nuna gamsuwarsu da samar da ƴantacciyar ƙasar Falaɗinu, don tabbatuwar zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.............