
20 September 2025
Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote
Mu Zagaya Duniya
About
Dillalan man fetur da masu rumbunan ajiyar mai a Najeriya sun buƙaci a riƙa biyan su tallafin sama da naira tiriliyan 1 duk shekara domin kawar da asarar da suka ce su na tafkawa, a Larabar makon jiya ne Ministocin shari’ar ƙasashen Mali da Burkina Faso da Nijar sun kammala taronsu da suka tattauna kan batutuwan da suka shafi shari'a da kare Haƙƙin bil'adama, wasu kenan daga cikin manyan labarun makon jiya da Nura Ado Suleiman zai kawo muku a cikin shirin Mu zagaya Duniya..
Latsa alamar sauti don sauraron shirin..........