Dambarwar siyasar da ta dabaibaye jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya
15 November 2025

Dambarwar siyasar da ta dabaibaye jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman a wannan mako kamar yadda ya saba ya yi bitar muhimman labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi daga ɓangarori daban-daban na duniya.

A Najeriya shirin ya faro da batun Siyasa inda a cikin makon da muka yi wa bankwana rikicin cikin gidan babbar Jam’iyyar adawar Najeriyar wato PDP ya zama ɗaya daga cikin batutuwan da suka ɗauki hankali.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.